• A 2021 anyi estimating na global average total cost na data breach yakai $4.35 million


~ IBM Security

• A 2023 anyi hasashen cewa cybercrime ya costing din duniya har $8 trillion, idan aka gwadashi da country to kuwa cyber crime zai Zama the world's largest economy bayan U.S da China.

~ Cybersecurity Ventures

• A karkashin Report and Statistics da 'The State of Ransomware in the US Suka fitar a 2021 sannan Emsisoft Suka wallafa a blog nasu sunce "mafi qarancin adadin kwanakin da Business suke dauka domin su Zama fully recover daga cyber attack shine 287 days".

• Koda bayan an tace kowane saqon email guda 1 cikin 3000 na saqonnin da organization suke receiving to kuwa duk da haka sai an samu malware.

~ The State of Email Security in 2020,Fortinet

• Damarmaki na samun aiki a Cybersecurity zai qaru da 35% daga 2021 zuwa 2031, Wanda ya zarce average growth rate na dukkan wani occupations.

~ US Bureau Of Labor Statistics.
原文表示
post-image
このページには第三者のコンテンツが含まれている場合があり、情報提供のみを目的としております(表明・保証をするものではありません)。Gateによる見解の支持や、金融・専門的な助言とみなされるべきものではありません。詳細については免責事項をご覧ください。
  • 報酬
  • コメント
  • リポスト
  • 共有
コメント
0/400
コメントなし
  • ピン