「Mu ba mu mutanen banza ba ne… mu graduates ne。」
Gaskiya ne。Amma ga gaskiya mafi girma👇
Degree kawai ba ya biyan bills。Rayuwa tana buƙatar multiple streams。
To me zai hana ka haɗa degree da sana’a?
Ga yadda winners suke tafiya:
🔹 Kana aikin gwamnati, amma kana samun kuɗi daga X mone.tization。
🔹 Kana teaching ko lecturing, amma kana da skill irin su data analytics ko cyber security。
🔹 Kana da aiki, amma kana da shago da ke juyar da kuɗi kullum。
🔹 Kana kasuwanci (saya da sayarwa), amma har yanzu kana cikin system na online skills da ke kawo maka kuɗi。
Wannan shi ne strategy mai dorewa a wan
查看原文