vip
Số năm 6.7 Năm
Cấp cao nhất 4
Chưa có nội dung
Wanda bashi da blue tick, yana addu’ar Allah ya bashi dalilin yi.
Mai blue tick yana addu'ar neman samun mone.tization 💰.
Mai mone.tization yana addu'ar tsallake Below minimum Earning.
Wanda ya tsallake BME yana addu'ar ya rika samun sama da BME duk sati biyu.
Wanda yake samun kuɗin Elon duk sati biyu, yana addu'ar Allah yasa ya ninka na satin da ya wuce.
Wanda yake samun $200-$1,000 yana addu'ar Allah yasa kar a rike masa kafa a tsayar da Monetization ɗinsa.
Saboda haka kowa da abinda ya dame shi, mu rika tausayawa juna.
Mu rage competition, mu gina juna.
Xem bản gốc
post-image
  • Phần thưởng
  • Bình luận
  • Đăng lại
  • Retweed
Ya Allah, hãy ban cho chúng ta của cải HALAL và ban phước cho chúng ta!
GM GM ☕
Xem bản gốc
post-image
  • Phần thưởng
  • Bình luận
  • Đăng lại
  • Retweed
Bari na bìku sàrrin mótsa jiki + Istighfaarari.
Ka rika haɗa lokacin mótsa jiki da aikin ibada kamar Tasbihi ko istighfaaari.
- Sẽ không ƙone Kitse
- Sẽ ƙone Zunubi
Sannan akwai riba biyu:
- Za ka kara samun lafiya
- Za ka sami karin lada
- Za ka samu karin arziki da buɗi
Xem bản gốc
post-image
  • Phần thưởng
  • Bình luận
  • Đăng lại
  • Retweed
Ya Allah, xin hãy ban cho chúng con thành công ở cả Dunya lẫn Aakhirah 🤲
Xem bản gốc
post-image
  • Phần thưởng
  • Bình luận
  • Đăng lại
  • Retweed
  • Đã ghim