• A 2021 an kiyasta cewa jimillar farashin duniya na sata bayanai ya kai $4.35 miliyan
~ IBM Security
• A 2023 an hasashen cewa laifukan yanar gizo na duniya zai kai $8 tiriliyan, idan aka gwada da ƙasashe to cyber crime zai zama babban tattalin arziki bayan Amurka da China.
~ Cybersecurity Ventures
• A ƙarƙashin Rahoto da Kididdiga na 'The State of Ransomware in the US' da suka fitar a 2021 sannan Emsisoft suka wallafa a shafinsu na blog sun ce "mafi ƙarancin kwanakin da Kasuwanci ke ɗauka don su koma cikakken lafiya daga harin yanar gizo shine 287 days".
• Koda bayan an tace kowane saƙon imel guda 1 cikin 3000 na saƙonnin da ƙungiyoyi ke karɓa to duk da haka sai an samu malware.
~ The State of Email Security in 2020, Fortinet
• Damar samun aiki a fannin Cybersecurity za ta ƙaru da 35% daga 2021 zuwa 2031, wanda ya zarce matsakaicin ƙimar haɓaka na dukkan wasu sana'o'i.
~ US Bureau Of Labor Statistics.
Переглянути оригінал
Ця сторінка може містити контент третіх осіб, який надається виключно в інформаційних цілях (не в якості запевнень/гарантій) і не повинен розглядатися як схвалення його поглядів компанією Gate, а також як фінансова або професійна консультація. Див. Застереження для отримання детальної інформації.