“Mu ba mutanen banza ba ne… mu graduates ne.”


Gaskiya ne. Amma ga gaskiya mafi girma👇
Ba wai degree ne kawai ba yake biyan bills. Rayuwa tana buƙatar multiple streams.
To me zai hana ka haɗa degree da sana’a?
Ga yadda winners suke tafiya:
🔹 Kana aikin gwamnati, amma kana samun kuɗi daga X mone.tization.
🔹 Kana teaching ko lecturing, amma kana da skill irin su data analytics ko cyber security.
🔹 Kana da aiki, amma kana da shago da ke juyar da kuɗi kullum.
🔹 Kana kasuwanci (saya da sayarwa), amma har yanzu kana cikin system na online skills da ke kawo maka kuɗi.
Wannan shi ne strategy mai dorewa a wannan zamanin.
Idan aikin bai zo ba?
Toh Ka fara sana’a. Ka fara kasuwa. Ka fara koyon skill.
Idan aikin ya zo?
Ka riƙe duka biyun.
Saboda:
Degree na baka “title”.
Sana’a na baka “freedom”.
Ka haɗa su… Sai ka zama unstoppable. 🚀
Lihat Asli
post-image
Halaman ini mungkin berisi konten pihak ketiga, yang disediakan untuk tujuan informasi saja (bukan pernyataan/jaminan) dan tidak boleh dianggap sebagai dukungan terhadap pandangannya oleh Gate, atau sebagai nasihat keuangan atau profesional. Lihat Penafian untuk detailnya.
  • Hadiah
  • Komentar
  • Posting ulang
  • Bagikan
Komentar
Tambahkan komentar
Tambahkan komentar
Tidak ada komentar
  • Disematkan