Daga cikin indicators da suke da muhimmanci ga trader shine akwai Parabolic SAR (Stop and reverse) Menene Parabolic SAR (Stop and reverse?
Parabolic SAR indicator ne da ke nuna alkiblar trend (sama ko ƙasa) za'a yi, Nuna inda za a fita (exit) daga trade da inda za'a shiga (Entry) da kuma nuna inda trend zai iya juyawa.
Ana ganinsa ko ana ganeshi ne da ƙananan ɗigo-ɗigo (dots) a chart.
1. Idan dots (ɗigo-ɗigo) suna Ƙasa da candles, to hakan yana nuna Trend ɗin bullish ne, ma'ana farashi na iya ci gaba da hawa sama (resistance), idan har dots ɗigo-ɗigo suna kasa to alamu ne na tashi tafia sama.
2. Idan dots (ɗigo-ɗigo) suna sama da candles to Trend ɗin bearish ne ma'ana farashi na iya ci gaba da sauka kasa (Support and Entry), matukar dots ɗigo-ɗigo suna sama.
Idan Parabolic SAR dots ɗigo-ɗigo wasu na sama, wasu suna ƙasa fa mai hakan yake nuna wa ga market?
Ma’anarsa yana nuna kasuwar ba ta da cikakken alkibla (No clear trend), Wannan yanayi ana kiransa da "Choppy market, sideways or consolidation zone".
Saidai trader bazai dogara da SAR kaɗai ba wajen gane direction na Kasuwa ba, sai ya haɗa da wasu indicators ɗin, ba lallai sai da SAR zaka Iya samun Entry ba, zaka haɗa dasu RSI, EMA, Volume da sauran su.
Halaman ini mungkin berisi konten pihak ketiga, yang disediakan untuk tujuan informasi saja (bukan pernyataan/jaminan) dan tidak boleh dianggap sebagai dukungan terhadap pandangannya oleh Gate, atau sebagai nasihat keuangan atau profesional. Lihat Penafian untuk detailnya.