• A 2021, an kiyasta cewa yawan kuɗin da aka sace daga ɓarayin yanar gizo na duniya ya kai $4.35 miliyan


~ IBM Security

• A 2023, an hasashen cewa laifukan yanar gizo na duniya na iya kaiwa $8 triliyan, idan aka gwada da ƙasashe to cyber crime zai zama babban tattalin arziki na duniya bayan Amurka da China.

~ Cybersecurity Ventures

• A cikin Rahoto da Kididdiga da 'The State of Ransomware in the US' da Emsisoft suka fitar a 2021 sannan suka wallafa a blog nasu, sun ce "ƙarancin kwanaki da kasuwanci ke ɗauka don su dawo cikakke daga hari na yanar gizo shine 287 days".

• Ko da bayan tace kowace saƙon imel guda 1 cikin 3000 na saƙonnin da ƙungiyoyi ke karɓa, duk da haka ana samun malware.

~ The State of Email Security in 2020, Fortinet

• Damarmaki na samun aiki a Cybersecurity zai ƙaru da 35% daga 2021 zuwa 2031, wanda ya zarce matsakaicin ƙaruwa na dukkan sauran sana'o'i.

~ US Bureau Of Labor Statistics.
Ver originales
post-image
Esta página puede contener contenido de terceros, que se proporciona únicamente con fines informativos (sin garantías ni declaraciones) y no debe considerarse como un respaldo por parte de Gate a las opiniones expresadas ni como asesoramiento financiero o profesional. Consulte el Descargo de responsabilidad para obtener más detalles.
  • Recompensa
  • Comentar
  • Republicar
  • Compartir
Comentar
0/400
Sin comentarios
  • Anclado
Opera con criptomonedas en cualquier momento y lugar
qrCode
Escanee para descargar la aplicación Gate
Comunidad
Español
  • 简体中文
  • English
  • Tiếng Việt
  • 繁體中文
  • Español
  • Русский
  • Français (Afrique)
  • Português (Portugal)
  • Bahasa Indonesia
  • 日本語
  • بالعربية
  • Українська
  • Português (Brasil)